Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattawa kan ta tabbatar da muƙaddashin Alƙalin Alƙalai Olukayode Ariwoola a matsayin Alkalin alƙalan Najeriya. Shugaban majalisar dattawa Ahmad...
Yakamata gwamnatin tarayya ta himmatu wajen gudanar da yajin aikin kwanaki uku a fadin kasar nan a dukkan bangarori idan har ba a shawo kan rikicin...
Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa, a ranar Talatar nan ne wasu masu tara karafa 13 suka mutu a jihar Borno bayan wani bam da suka hako...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) a ranar Talatar nan ta yi barazanar ayyana yajin aikin sai baba-ta-gani a fadin kasar nan idan gwamnatin tarayya ta gaza...
Daliban jami’o’in jihar Kaduna sun bi sahun kungiyar kwadago ta Najeriya NLC a wata zanga-zangar nuna goyon baya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU. ASUU a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasu mutane hudu domin nada su a matsayin wadanda ba na zartarwa ba a matsayin daraktocin babban bankin Najeriya...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA, ta ce jami’anta sun cafke wasu matasa da ake zargin ɓata gari ne. Hukumar ta bayyana hakan...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kai wa Sojojin runduna ta 7 Guards Brigade da ke tsaron fadar shugaban kasa da...
Ƴan bindigar da suka sace ta fasinjojin jirgin ƙasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna, sun sake sako wasu mutane uku daga cikin fasinjojin da...
Wani lauya mazaunin Abuja, Osigwe Momoh, ya maka jam’iyyar APC da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Tinubu, a gaban babbar kotun tarayya da...