Shugaban hukumar kula da lafiya a matakin farko ta Jihar Bauchi, dakta Rilwanu Mohammed ya ce hukumar ta tabbatar da bullar cutar ta kyandae buri a...
Alhazai 260 ne daga jihar Kano, wadanda suka halarci aikin Hajjin bana a kasar Saudiyya suka dawo kasa Najeriya a yammacin ranar Juma’ar nan. Alhazan da...
Zulum yace Talauci na iya Tilastawa Ƴan gudun Hijira shiga Ta’addanci Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana fargabar cewa tabarbarewar arziki da talauci...
Wasu ‘yan bindiga a ranar Alhamis da yamma sun yi artabu da sojoji a wani shingen bincike da ke Zuma Rock Madalla, kan hanyar Kaduna zuwa...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce, ta kama wasu manyan motocin ɗaukar kaya guda biyu dauke da fiye da katan...
Jami’an rundunar sojin kasar nan sun baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari tabbacin daukar wani sabon salo na tunkarar ‘yan ta’adda da ‘yan fashi da suka addabi...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko bisa samunsa da laifin kashe dalibarsa Hanifa Abubakar. Kotun...
‘Yan tsirarun ‘yan majalisar dokokin kasar na yin taro a bayan fage na sirri. Ta yiwu ganawar ba ta rasa nasaba da shirin tsige shugaban kasa...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na shirin kaddamar da Tallafi ga kungiyoyi masu rauni, da nufin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci nan...
Sa’o’i ashirin da hudu bayan Sanatoci daga jam’iyyun adawa sun bayar da wa’adin makonni shida ga Shugaban kasa kan ya magance matsalolin tsaro da ke addabar...