Kwamitin ayyuka wanda ya hada da kungiyar ma’aikatan da ba na ilimi ba da kuma kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, sun ce zanga-zangar da suke shirin...
Rikicin da ake fama da shi a tsarin jami’o’in kasar nan ya dauki sabon salo a yayin da mambobin kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kungiyar...
23/07/2022 *ZA A DAUKE HASKEN WUTAR LANTARKI NA WASU AWONNI DON GUDANAR DA WASU GYARE-GYARE* Muna sanar da abokanan Hulɗarmu cewa za’a fuskanci ɗaukewar hasken wutar...
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin sunayen daliban makarantun jami’o’in Unity guda 110 da ke fadin kasar nan, ciki har da Gifted Academy da ke Suleja....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’ar nan a Abuja ya bayyana cewa zabukan da aka yi a jihohin Anambra, Ekiti da Osun sun tabbatar da...
Gwamnatin tarayya ta bukaci kungiyar kula da ayyukan jin kai ta kasa (NHCTWG) da masu ruwa da tsaki da su samar da ingantacciyar hanya don samar...
Akalla mutane 30 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Zaria zuwa Kano a jihar Kaduna. Hatsarin titin wanda ya hada...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bai wa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC umarnin tsare dakataccen babban akanta Ahmed Idris, da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta fitar da bayanan ‘yan takarar da jam’iyyun dà suka tsaua tsayar a zaben gwamna...
Gwamnatin tarayyar, ta ce tana duba yuwuwar hana goyon babur a faɗin Najeriya domin daƙile ayyukan masu satar mutane da ƴan ta’adda. Ministan Shari’a Abubakar Malami...