Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya sansanta da Gwamna mai ci, Dakta Abdullahi Ganduje, kamar yadda jaridar Daily Nigerian rawaito. Idan za a iya tuna...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce ta bada wa’adin gudanar da zaɓukan fitar da ƴan takarar zuwa ranar Juma’a 3 ga watan...
Akalla gawarwakin mutum 18 aka tsamo daga wani kogi a karamar hukumar Mai’adua ta Jihar Katsina bayan da kwalekwalen da suke ciki ya nutse da su....
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da Sanata Uba Sani wakilin Kaduna ta tsakiya a matsayin ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar APC...
Tsohon kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Kano kuma mai neman takarar gwamnan Kano a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya buƙaci...
Shugaban kwamitin kula da kasafin kuɗi na majalisar dattawa kuma Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta Arewa, Sanata Barau I. Jibrin, ya ja hankalin al’ummar musulmi...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Tarauni Hafizu Ibrahim Kawu, ya bayyana farin cikinsa bisa bayan da ya karɓi fiye da naira miliyan 20 domin sayen...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu shirin yin magudin zabe a 2023 da su guji yin hakan yana mai shan alwashin hana su sakat. Ya...
Jami’an ƴan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Rimin Gado....
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta wallafa wani sako a shafinta na Facebook inda a ciki ta yi wa al’ummar jihar Zamfara ta arewa maso...