Babbar Kotun Jihar Legas da ke zamanta a Ikeja ta yanke wa riƙaƙƙen wanda ake zargi da garkuwa da mutane Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani...
Hukumar da ke kula da zirga-zirgar ababen hawa a jihar wato KAROTA ta bayyana kudurinta na yin aiki tare da jami’an rundunar tsaron kare fararen hula,wato...
A ranar Alhamis 24 ga watan Fabrairu ne Wazirin Masarautar Katsina Alhaji Sani Abubakar Lugga ya yi murabus daga muƙaminsa na Wazirin Katsina. Sarkin Yaƙin Masarautar...
Fitaccen Mai tsara fina-finan Hausa na Kannywood, Abubakar Bashir, wanda a ka fi sani da Mai-shadda ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa...
Kotun Ɗaukaka Ƙara a yau Alhamis ta rage shekarun da a ka yanke wa tsohon ɗan majalisar wakilai, Farouk Lawan a gidan yari zuwa shekaru biyar....
Wasu rahotanni na bayyana cewa, fitaccen Mai haɗa fina-finan Hausa na Kanywood, Abubakar Bashir Mai-shadda zai aure ɗaya da ga cikin taurarin masana’antar, wato Aisha Ahmad,...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta ƙara kuɗin shirin ciyar da ɗalibai na ƙasa da ga N70 zuwa N100 a kan kowanne yaro a makarantun firamare na...
Fitacciyar Jarumar a masana’antar Kannywood Aisha Aliyu wadda aka fi sani da “Aisha Tsamiya” za ta yi aure. Labarin ya bayyana ne a wani katin ɗaurin...
Gwamna Muhammad Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya zabi Sanata Hassan Muhammad Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da mika shi gaban Majalisar Dokokin Jihar domin...
Tsohon mai bai wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari shawara kan al’amuran Majalisar Wakilai, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya ce sabuwar kungiyar siyasar nan ta TNM za ta...