Babban Halifan Sheikh Ibrahim Niass, Sheikh Mahi Niass, ya naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll a matsayin shugaban ɗariƙar Tijjaniyya na Nijeriya a hukumance. A...
Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta ɗage takunkumin da ta sanya wa Nijeriya na hana ƴan ƙasar shiga ƙasarta saboda annobar korona. Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da...
A ranar Juma’a ne gobara ta ƙone kayayyakin tallafi na Hukumar Jin-ƙai ta Jihar Kano, SEMA, wanda ƙimar su ta kai naira miliyan 18.5. Gobarar ta...
Wani jami’in ɗan sanda mai suna Sajan Bello ya harbe takwarorinsa jami’an ƴan sandan tafi da gidanka shida a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Lamarin ya...
Wata sabuwar kididdiga kan ta’addanci a duniya ta nuna cewar, Najeriya ta koma matsayi na 6 a tsakanin kasashen da ke kan gaba wajen fama matsalar...
A wani ɓangare na jawabinsa, shugaba Vladimir Putin ya yi gargaɗi ga duniya cewa duk ƙasar da ta saka dokar hana shawagin jirage, yana nufin ta...
Wata kotun Majistire mai mai lamba 12 da ke zaman ta a gidan Murtala, Jihar Kano, ta wanke Jamila Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke...
A safiyar yau Juma’a ne kashin farko na ƴan Najeriya da aka kwashe daga birnin Bucharest na ƙasar Romania su ka sauka a filin jirgin saman...
Jama’ar gari sun cinna wa wasu masu kwacen waya wuta da ransu bayan da bata-garin suka kwace wa wata mata waya da jakar hannu rana tsaka....
Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce yaƙinda ya ƙaddamar a Ukraine na tafiya yadda aka tsara. Yana magana ne yayin wani jawabi da ya gabatar a...