Ranar 13 ga watan Fabrairun kowacce shekara rana ce hukumar raya al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe musamman don tunawa da tasirin da kafar rediyo...
Tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga jarumai mata a masana’antar ta Kanywood da aka yi lalata dan za a sakata a cikin shirin...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Sani Zorro a matsayin Babban Mai Taimaka masa na Musamman a kan Dabarun Hulɗa da Jama’a a ofishin Matar Shugaban...
Mai kyanwar da ta fi kiba da mutane da dama suke kira da ‘Kyanwa mafi kiba a duniya’ tana fuskantar tuhumar cin zarafin dabbobi kan yadda...
Bayan ya shafe kwanaki goma sha biyu a gidan yari, a ƙarshe dai Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shaƙi iskar...
Jami’a Oxford da ke ƙasar Birtaniya ta gayyaci fitaccen ɗan jaridar nan na jihar Kano, Ali Abubakar Sadiq, domin ya gabatar da wata kasida akan addinin...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce zai daina sayar wa bankunan kasuwanci na ƙasar kuɗaɗen ƙasar waje nan da ƙarshen shekarar 2022. Gwamnan CBN Godwin Emefiele...
Babban lauyan gwamnati kuma Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Barrister Musa Abdullahi Lawan,ya bayyana cewa hukumar bayar da tallafin shari’a ta Najeriya (Legal Aid Council of...
Hukumar Hisbah mai tabbatar da dokokin Shari’ar Musulunci a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta fasa kwalabar barasa ko giya kusan miliyan huɗu. Kwamandan Hisba...
A cigaba da shirye-shiryen bukukuwan ranar Mata ta duniya da ake a duk ranar 8 ga watan Maris domin nazari kan ci gaba da kuma kalubalen...