Rikicin shugabancin jam’iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar uwar jam’iyya...
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya ƙaryata rahotannin da a ke yaɗawa cewa ya na da hannu a Boko Haram, in da ya ce...
Ɓangaren Jam’iyar APC a Jihar Kano, wanda Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya ce ba zai yarda da rabon muƙaman da uwar jam’iya ta ƙasa za...
Mawaki kuma jarumi Shu’aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba ne ya bayyana cewa ya kusa yin wuff da jaruma Ummi Rahab. A...
Atiku Abubakar ya ziyarci Jihar Benue, ya bada kyautar Naira miliyan 50 ga ‘yan gudun Hijra. Daga: AbdulRasheeth Shehu Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar...
Kalaman da fitaccen malamin addinin Musluncin nan Dakta Abdallah Usman Kaya ya yi akan ma’aikatan jinya sun tayar da ƙura tare da haifar da zazzafar muhawara...
Tsohon Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce ya sha wahala a lokacin da yake shugaban majalisar dattawa saboda ya tsaya neman ‘yancin kai ga majalisar...
Shaharrariyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta mutu tana da shekaru 92 a duniya. Zabiyar ta rasu ne a wani asibiti da ke birnin Mumbai bayan ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ranar Asabar a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, ya ce Najeriya za ta ci gaba da neman zaman lafiya da ci...
Yaron nan ɗan ƙasar Morocco mai suna Rayan ɗan shekara biyar wanda ya faɗa cikin rijiya ya rasu, duk da ƙoƙarin da aka yi ta yi...