A ranar Juma’ar ne kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi kira da a gaggauta mayar da bangaren wutar lantarki zuwa kamfanoni masu zaman kansu, inda ta...
Ƙungiyar Ƴan Ƙwadago, NLC ta zartas da shawarar cewa za ta tsunduma cikin gagarumar zanga-zanga a faɗin ƙasa a ranar 1 ga watan Febrairu domin nuna...
Wata matashiya ƴar Jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya Shatu Garko, ta lashe gasar sarauniyar kyau ta ƙasar karo na 44 da aka kammala...
Ofishin Mai Binciken Kuɗaɗe na Tarayya, ya fitar da sanarwar cewa Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, Hukumomi da Cibiyoyin Gwamnantin Tarayya sun kasa bayyana yadda su ka yi...
Jam’iyyar APC bangaren gwamnatin jihar Kano ta ce har yanzu ba ta karaya ba, duk da cewa kotun daukaka kara a Abuja ta kara tabbatar da...
Gwamnan jihar Katsina kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa maso Yamma, Aminu Masari ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai su yaki masu aikata...
Akalla mutane tara ne aka kashe a wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai a wasu kananan hukumomi hudu na jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta ce jihohi za su cire duk wasu basukan fensho da suke bin bayan cire tallafin man fetur a shekarar 2022. Kungiyar...
Rahotannin daga kasar Korea ta Arewa na cewa an dakatar da kafatanin ‘yan kasar daga yin dariya tare da hana su shan barasa na tsawon kwanaki...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba zabin samar da runduna ta musamman da za ta yaki ‘yan fashin daji. Tambuwal...