A jiya ne Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rattaba hannu a kasafin kuɗin shekara ta 2022 wanda Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta Amince...
Sojojin Malaysia sun yi amfani da kwale-kwale a jiya Talata wajen rarraba abinci ga mutanen da suka makale a gidajensu bayan ambaliyar ruwa, yayin da adadin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya karbi wata alluara dauke da rigakafin cutar COVID-19 a fadar gwamnati da ke Abuja. Gwamnatin Tarayya ta fara...
An sake gano wasu gawarwaki biyu biyo bayan wasu hare-hare da aka kai wasu kauyuka uku a karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna wanda ya kawo...
Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya, watau Arewa Consultative Forum ko ACF ta zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da koyawa gwamnonin arewacin kasar nan nuna halin ko-in-kula dangane...
Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya ji tausayin al’umma ya kai ziyara jihohin da ake kashe-kashen mutane da ba su ji ba su gani...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba shi da wani uzuri na kin sanya hannu kan dokar gyara dokar zabe. Wike...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hukumar za ta bukaci Naira biliyan 305 domin gudanar da zabukan 2023....
Jam’iyyar PDP ta yi Allah-wadai da jam’iyyar APC mai mulki da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan hare-hare da kashe-kashe a jihohin Sokoto, Neja, Katsina, Kaduna, Plateau,...
Adadin wadanda suka mutu a wasu hare-hare uku da aka kai a kauyukan karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna ya kai 38. Kwamishinan tsaro na cikin...