Fitaccen ɗan jarida kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Bash M Bash, ya bayyana cewa durƙushewar harkokin masana’antu a Kano, shi ne ke...
Kotun Tarayya da ke Lagos ta ba Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) umarnin tsare jirgin ruwa da fasinjoji 21 ‘yan...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 gaban zaman haɗin gwiwa na Majalisar Ƙasa a ranar Jumma’a, 19 ga Disamba...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta ƙara lamunta jinkiri wajen biyan haƙƙoƙin ma’aikatan gwamnati ba, yana mai...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta bayyana shirin tantance cibiyoyin jarabawar kwamfuta (CBT) guda 1,039 a faɗin Najeriya domin UTME na shekarar...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da haramta fitar da itatuwa da duk wasu kayayyakin da suka shafi itace daga ƙasar baki ɗaya, tare da soke dukkan...
Gwamnatin ƙasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 tare da jirgin sojan saman Najeriya (NAF C-130), kwanaki goma bayan da aka tsare su sakamakon saukar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawan Najeriya sunayen sababbin shugabanni biyu da ya zaɓa domin jagorantar hukumar kula da harkokin man fetur...
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya da ya fi kowane ɗan wasan ƙasar yawan cin ƙwallaye a tarihin Gasar Cin Kofin Duniya, Ahmed Musa, ya sanar...
Ministan Kuɗi kuma Mai Kula da Tattalin Arziƙin Najeriya, Wale Edun, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba ta cimma burinta na samu kuɗaɗen shiga a shekarar...