Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar tarayyar ƙasar ta ƙara yawan kuɗin tallafin man fetur na kasafin kuɗin 2022 daga biliyan 442 zuwa tiriliyan huɗu....
Ministan Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana cewa har yanzu bai ayyana tsayawa takarar wata kujerar siyasa ba a zaben 2023 da ke tafe. Mai...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya sanar da rubanya wa ma’aikatan wucin gadi a Jihar albashinsu har sau uku albarkacin watan Ramadan. Karin dai zai...
Tsohon babban limamin Masallacin Juma’a na unguwar ’yan majalisa da ke Apo a Abuja, Sheikh Nuru Khalid, ya ce ya samu sabon masallacin da zai ci...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai kula da ciyar da marasa karfi a fadin Jihar yayin watan azumin Ramadan. Da yake kaddamar da...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, ƙarƙashin tutar jam’iyyar APC. Gwamnan ya sanar da matakin ne...
Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kano, Sadiq Aminu Wali ya yi murabus daga mukaminsa a yau Alhamis. A cikin wata sanarwa da ya fitar, a yau...
Gwamna Nasir El-Rufa’i na Jihar Kaduna a yau Alhamis ya ce girman kalubalen tsaro da ake fama da shi a yankin Arewa-maso-Yamma ya fi wanda a...
Sanata Abdullahi Adamu, sabon shugaban jami’yar APC ya bayyana cewa Allah ne Ya zaɓe shi ya zama shugaban jam’iyyar a babban taron da a ka yi...
Jam’iyyar adawa ta New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai alamar kayan marmari, ta yi babban taron ta na ƙasa a jiya Laraba a Abuja, inda ta...