Kwamatin tantance masu son shiga takarar fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC, yaƙi tantance ƴan takara 10. Shugaban kwamatin John Oyegun...
Tsohon mataimakin shugaba ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya samu nasarar lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa da jam’iyyar PDP ta gudanar. Rahotonni...
Tsohon Mataimaki na musamman ga Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Malam Bashir Ahmad, ya rasa tikitin takarar jam’iyyar APC na majalisar wakilai...
Mai neman takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC Sha’aban Ibrahim Sharada, ya buƙaci uwar jam’iyyar APC da ta rushe zaɓen fitar da ɗan takarar gwamna...
Mai neman takarar gwamnan Kano a jam’iyar PDP Barista Muhuyi Magaji Ramin-Gado, zai tsaya takarar sanata mai wakiltar Kano ta Arewa a zaɓen baɗi da ke...
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Nasir Yusuf Gawuna, ya yi nasara a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar APC. Mataimakin gwamnan ya samu nasarar ne bayan...
Alhaji Mustafa Sule Lamido, ɗa ga tsohon gwamna Sule Lamido na Jigawa, ya samu tikitin zama ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarkashin jam’iyyar PDP a zaɓen...
Ƴan majalisar dokokin Kano guda biyu da suka haɗa da Kabiru Yusuf Isma’il wakilin mutanen Madobi da kuma Mu’azzam El-Yakub, mai wakiltar ƙaramar hukumar Dawakin Kudu...
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a A. M. Liman, ta kori ƙarar da Alhaji Ahmadu Haruna Ɗan Zago ya shigar ...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, ta kuma ɗage ranakun da ta sanar na yin zaɓukan fidda gwani. Jam’iyyar ta bayyana hakan ne ta cikin wani saƙo...