Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya yi watsi da yiwuwar jam’iyyar Labour ta lashe zaben shugaban kasa a 2023. Kwankwaso, wanda ke takarar zaben a...
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya dage cewa dole ne yankin kudancin Najeriya ya samar da shugaban kasar a 2023. Fayose, wanda ya taba zama...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da sahihin zabe a shekarar 2023. Ya yi wannan alkawarin ne a ranar Laraba yayin ganawa...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce bai da isasshen lokacin aiwatar da rahoton taron kasa na 2014. Ya yi wannan tsokaci ne ranar Talata a...
Wasu Sanatoci da suka fusata a dandalin jam’iyyar (APC) sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja ranar Talata. Sanatocin wadanda adadinsu ya kai 22,...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), a ranar Juma’ar da ta gabata ta fitar da bayanan ‘yan takarar da za su fafata a babban...
Gabanin zaben 2023, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya ce yana ci gaba da neman mai yi masa mataimaki....
Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, ya shaida wa hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC cewa, bai halarci makarantun firamare da sakandare...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC), ta wallafa sunaye da bayanan wasu ‘yan takara da jam’iyyun siyasa suka tsayar da su a zaben shekarar...
Jam’iyyar APC mai mulki, ta kafa wani kwamiti domin sasanta ƴaƴanta bisa ƙorafinsu kan zaɓukan fitar da gwanin da aka gudanar a jihar Borno. Hakan na...