Jam’iyyar mai mulkin Kasa ta APC ta kaddamar da zababbun shugabannin jihohin kasar nan a jihohi 34 na kasar da kuma babban birnin tarayya Abuja. Sai...
Gwamnan jihar Neja kuma shugaban kungiyar gwamnonin jihohin arewa ta tsakiya (NCSGF), Abubakar Sani Bello ya yabawa kokarin daidaikun jama’a da kuma hadin kan ‘yan kasa...
Fitaccen malamin addinin musuluncin a jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil, ya koma jam’iyyar ADC. Shugaban jam’iyyar ta ADC na jihar Kano Shuaibu Ungogo ne ya tabbatar...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce zai goyi bayan duk wani dan takarar shugaban kasa da ya fi dacewa da kasar nan a 2023....
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a makon nan ya ce ba ya tunanin wani ne ya fi cancanta ya zama Shugaban Najeriya in ba shi ba....
Hukumar da ke tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu samar da kudi dan ta’addanci 96 har da masu alaka da kamfanonin hada-hadar kudi 424....
Ana ci gaba da gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP na mazabar Akure ta Kudu da Arewa a jihar Ondo a Akure. Kimanin wakilai...
Shugaban jam’iyyar (APC) tsagin gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin zuwan gwamna Abdullahi Umar Ganduje wajen taron sulhu na jam’iyyar ba da gangan...
A yayin da jam’iyyar APC mai mulki ke shirin gudanar da babban taronta na kasa, reshen kasar Birtaniya ta shawarci majalisar zartaswar jam’iyyar ta kasa (NEC)...
An ayyana Mayorkun Lawson Alade a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC na mazabar Akure ta Kudu da Akure ta Arewa. Shugaban...