A ranar Talata ne tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida a...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da gidan rediyon Vision FM mai cibiya a Abuja, daga gabatar da fitaccen shirin nan nasa mai suna ”Idon Mikiya.‘‘ A wata...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sahale gina gidaje 5,000 domin ma’aikatan gwamnati da malaman makaranta. Kakakin Majalisar, Hamisu Ibrahim Chidari ne ya bayyana hakan a jiya...
A yau Talata ne ake sa ran Kotun Ɗaukaka Ƙara za ta yi zaman sauraron ƙarar rikicin shugabanci a jam’iyyar APC mai mulkin Jihar Kano tsakanin...
Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce a yau litinin ta dakatar da Burkina Faso a matsayin martani ga juyin mulkin da ya hambarar da shugaba Roch Marc...
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Almakura, ya bayyana dalilin da ya sa yake burin zama shugaban jam’iyyar (APC) na kasa. “A iya sanina babu tsoro,” in...
Wata kotu a Jihar Kano ta umarci jami’an tsaro da su ci gaba da tsare Mu’azu Magaji, tsohon kwamashinan ayyuka, bisa zargin ɓata sunan Gwamnan jihar...
Kyiv ya bukaci kasashen Yamma da su kasance cikin “tsari da tsayin daka” a tattaunawar da za su yi da Rasha, a daidai lokacin da shugaban...
Babbar Jam’iyyar adawa a Kano ta PDP ta nuna damuwa kan yadda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya ke neman yi wa asusun jihar karkaf. Wannan...
Gwamnan jihar Jigawa Alh. Mohammed Badaru Abubakar a ranar Juma’a ya mika rahoton zaben fidda gwani na jam’iyyar (APC) na jihar Ekiti. Gwamna Badaru shi ne...