A sakamakon yin watsi da zaben shugaban Jam’iyyar APC ta Kano da kotun daukaka kara ta yi, bangaren Ibrahim Shekarau ya ce uwar Jam’iyya ta yi...
Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya yi kira ga ƴan majalisar jihar, na jiha da na taraiya, da su yi aiki tuƙuru domin tabbatar da burin...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da hana cin hanci da rashawa na Jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya ziyarci tsohon ministan harkokin waje Ambassada Aminu...
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu...
Kotun ɗaukaka ƙara dake babban birnin tarayya Abuja, ta jingine hukuncin babbar kotun tarayya na warware zaɓen shugabancin mazaɓu na jam’iyyar APC a jihar Kano tsagin...
Tsohon gwamnan jihar Borno Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga jagorar jam’iyyar APC mai neman takarar...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Sani Zorro a matsayin Babban Mai Taimaka masa na Musamman a kan Dabarun Hulɗa da Jama’a a ofishin Matar Shugaban...
Bayan ya shafe kwanaki goma sha biyu a gidan yari, a ƙarshe dai Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shaƙi iskar...
Rikicin shugabancin jam’iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar uwar jam’iyya...
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya ƙaryata rahotannin da a ke yaɗawa cewa ya na da hannu a Boko Haram, in da ya ce...