Ƙungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta maka shugaban kasa Bola Tinubu a kotu kan dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyarsa da...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wasu kalamansa kan ‘yan Majalisar wakilai na Kasa da ya ce ‘yan amshin Shata ne su bayan amince...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lokoja babban birnin jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta hana...
Majalisar Wakilai ta ƙaryata zargin da ake mata na cewa ta karɓi cin hanci domin amincewa da dokar ta-ɓacin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana...
Shugaban Kasar Chadi Mahamat Idriss Deby ya naɗa ƙaninsa a matsayin sakatarensa kamar yadda wani ƙunshin dokar ƙasar da aka wallafa a Larabar da ta gabata...
Kotun Ƙoli ta yanke hukunci tare da tabbatar da Samuel Anyanwu a matsayin halastaccen Sakataren Jam’iyyarPDP na Ƙasa. Anyanwu, wanda na hannun daman Ministan Babban Birnin...
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za ta iya hana Shugaban Kasa Bola Tinubu lashe...
Kamar Majalisar Wakilai, Majalisar Dattawa ma ta amince da dokar ta-baci da Shugaba Bola Tinubu ya sanya a jihar Ribas, tare da yin amfani da karfin...
Majalisar Wakilai ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci da Shugaban Kasa Bola Tinubu yasa a Jihar Rivers. Majalisar ta yanke wannan shawara ne a ranar Alhamis...
Majalisar dattawa a ranar Larabar nan ta samu rabuwar kawuna kan zartar da kudirin amincewa da ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas har zuwa ranar da...