Najeriya za ta kasance kasa mafi aminci da tsaro kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya bar mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023. Wannan na zuwa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya musanta janyewa daga takarar shugaban Kasa. Tinubu ya saka wani dan gajeren hoton bidiyonsa a...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce dole ne jam’iyyun siyasar kasar nan su bayyana hanyoyin da suka samu kudaden yakin neman zabensu...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce jam’iyyarsa na da kyakkyawar damar yin nasara a zaben baɗin dake tafe....
Rahotanni daga jamiyyar APC na nuni da cewa, Akwai masu ra’ayin cewa wasu jiga-jigan jam’iyyar APC, babu lallai su marawa takarar Tinubu baya a zaben 2023...
A yayin bikin cika shekaru 62 da samun ‘yancin kai, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci jama’a da ‘yan siyasa su zama wakilan zaman...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya tafi Landan ne domin ya huta, kamar yadda mamba a kwamitin yakin neman...
A ci gaba da kokarin sasanta rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar hamayya ta PDP, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Atiku Abubakar, ya sake ganawa...
Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kaduna a Jam’iyyar APC Sanata Uba Sani Ya kaddamar da wani littafi a Ƙaramar Hukumar Saminaka dake Jihar, inda ya sanar...
Jam’iyyar PDP ta karyata zargin karbar cin hanci da ake yi wa mambobin kwamitin ayyuka na kasa (NWC). Akalla mambobi shida daga cikin 19 na NWC...