Ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP, Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ƙaddamar da takararsa a hukumance. Sha’aban ya ƙaddamar da takarar tasa ne yau Asabar a...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC a Sokoto sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP. Jaridar Daily Post ta ruwaito cewa, Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar,...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Osun, ta dakatar da dan takarar gwamna na jam’iyyar, Dotun Babayemi. Shugabannin mazabar Otun Balogun 2, dake karamar hukumar Ayedaade ne suka...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a ranar Alhamis din nan ta ce za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce Sanata Rabiu Musa ya ci amanar shi da mabiyansa, inda ya ce dalilin da ya sa...
Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayyana cewa Arewa ba za ta goyi bayan dan takarar da ke neman cin...
Jam’iyyar APC ta sanar da naɗa Malam Bala Ibrahim a matsayin daraktanta na yaɗa labarai na ƙasa. Hakan dai na cikin wata sanarwa da sakataren jam’iyyar...
Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa. Shugaban karamar hukumar,...
Gwamna Nyesom Wike ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da yin katsalandan a zaben gwamna na 2019 a jihar Ribas....
Majalisar dokokin jihar Kano, ta tantance tare da amincewa da naɗin Kabiru Muhammad Tarauni, a matsayin kwamishina. Majalisar ta amince da shi ne bayan da ta...