Shugaban majalisar Dattijawa Sanata Ahmed Lawan, ya ce, ya karɓi hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya ce ba shi ne ɗan takarar majalisa na jam’iyyar APC...
A yayin da aka fara yakin neman zaben 2023 a hukumance, ‘yan takarar shugaban kasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja,...
Jam’iyyar PDP a ranar Larabar nan ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na 2023 mai wakilai 600 a Abuja. Shugaban kwamitin kuma gwamnan jihar Akwa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a ranar Talatar nan ya ziyarci jihar Enugu inda ya sake jaddada alkawarin sake gina kasar....
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke birnin Damaturu a jihar Yobe, ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC a...
Jam’iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa, ta dakatar da ɗan majalisar dokokin jihar mai wakiltar mazaɓar Kanya Babba watau Honarabul Usman Haladu Isah, sakamakon zarginsa...
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar, APC a ranar Talata, ya ce ya dage fara yakin neman zaben sa da aka shirya yi a...
Wani jigo a jam’iyyar Labour kuma masanin tattalin arziki a siyasance, Pat Utomi, ya kalubalanci dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, da...
Yayin da zabukan shekarar 2023 ke kara karatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta ce za a samu ci gaba wajen gudanar...
Jam’iyyar APC ta yi magana kan cire mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo daga cikin kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu, dan takararta na shugaban kasa....