Wani rahoto na SBM Intelligence ya ce an sace mutane 7,825 1,713 da aka samu a Najeriya tsakanin Yuli 2025 zuwa Yuni 2026, yayin da mutane...
Akalla gwamnatocin jihohi 31 a Najeriya sun kashe kimanin Naira biliyan 252.26 wajen yaki da miyagun laifuka da rashin tsaro a cikin watanni shida na farkon...
Kamfanin (DIDICON-D7) na Najeriya ya shirya fara ƙera motocin yaƙi masu sulke, na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa (drone) da sauran kayan aikin tsaro na musamman a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku hukuncin ɗaurin rai da rai bayan samun su da laifin hannu a garkuwa da ɗalibai...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukumar Ngala...
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci jihohin Arewacin Najeriya su hada karfi da karfe domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma ƙarfafa rundunar sojoji...
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya bayyana adawarsa ga shirin gyaran hali na ‘yan ta’adda da sauran masu aikata manyan laifuka. Ya ce...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar ke fuskanta....