Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasar. Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa,...
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku, da ake zargi da yin garkuwa da wani karamin yaro ɗan shekaru hudu a...
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotannin da wasu kafafen yaɗa labarai ke nuna cewa jami’anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa,...
Rundunar Yan Sandan jihar Kano sashin kwantar da tarzoma, za su gudanar da atisayen Harbin Bindiga, a ranar Alhamis 5 ga watan Satumba da juma’a 6...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta cafke mutane 92 da ake zarginsu da aikata laifuka mabambanta a cikin makonni uku da suka gabata. Mai magana da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ƙarawa Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, wa’adin Shekara uku ma’ana zuwa 2027. Jaridar Daily Trust ta...
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta kama masu safarar bindigogi su 3 dake ɗauke da alburusan da ake kaiwa ƴa ta’adda a jihar. Daily Trust ta...
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa daga tutar wata ƙasa ba a Najeriya. Christopher Musa ya bayyana...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke daya daga cikin jagororin zanga-zangar kuncin rayuwa da ake yi a babban birnin tarayya Abuja, Mai suna...
Yan uwana ƴan Najeriya! Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na faruwa...