Kwamitin yaƙi da shaye-shaye da fataucin miyagun ƙwayoyi na Jihar Kano ya kama Ishaq Lawan Ibrahim, wanda aka fi sani da “Malam Keya”, a birnin Port...
Sanata Abdulaziz Yari, Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, ya ce bai kamata a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu kaɗai alhakin matsalar...
Kwamishinan ’Yan Sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar za ta samar da ingantaccen tsaro kafin, lokacin da kuma bayan zaɓen 2027. Ya kuma buƙaci...
Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da 5,000, tare da sabbaba barin yara kimanin miliyan 2.2...
Rundunar sojin Nijeriya ta tabbatar da sace wasu malaman addinin Musulunci shida a jihar Zamfara. An ce lamarin ya faru ne ranar Asabar, bayan limaman...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana shirin kafa sansanonin soji a wasu ƙananan hukumomin da ke kan iyakar jihar, domin ƙarfafa tsaro da inganta saurin mayar...