Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane. Daga cikin matakan akwai...
Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin 15 ga Yuni, kan zargin aikata...
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya ce Allah kaɗai ne zai iya kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro da ke addabar Najeriya. Ya bayyana haka ne yayin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da ƙudurin dokar ƙirƙirar ƴan sandan jihoh bayan kaɗa ƙuri’a a zamanta na ranar Alhamis 11 ga Yuni, 2026. Kakakin Majalisar,...
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Muhammad Matawalle, ya zargi ƴan adawar Najeriya da amfani da matsalar tsaro wajen yaɗa farfaganda domin ɓata sunan Shugaba Bola Ahmed Tinubu....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da kama mutane 345 da ake zargi da aikata daba da safarar miyagun ƙwayoyi a wani samame da ta...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa jami’an tsaro bisa jajircewa da sadaukarwar da suke yi wajen yaƙi da ta’addanci, fashi da makami, garkuwa da...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto kimanin mata da yara 360 da ‘yan ta’adda suka sace daga ƙauyen...
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana aniyarta na gaggauta aiwatar da matakan gyaran kundin tsarin mulki domin kafa rundunar ’yan sandan jihohi, a ƙoƙarin daƙile matsalolin tsaro,...
Wasu mutane dauke da makamai sun yi garkuwa da Olaide Busayo Adegoke John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki Adebayo Adelabu, tare da ‘ya’yanta tagwaye Peter da...