An sace tsohon babban jami’in sojan Najeriya kuma tsohon Daraktan Yada Labaran Tsaro, Rabe Abubakar, tare da matarsa a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya...
Hukumomin tsaro a jihar Kano sun dakatar da gudanar da Hawan Sallah domin kaucewa yiwuwar rikici da barazanar tsaro da ka iya tasowa a lokacin bukukuwan...
Hedikwatar haɗin gwiwar sojoji ta Operation Hadin Kai ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP na shirin kai hare-hare a wasu wurare...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Ahmad Gumi, ya ce wasu mutane masu ra’ayin kabilanci na amfani da hirarrakin da ya yi da kafafen yada labarai kan matsalar...
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida kuma tsohon hafsan sojin ƙasa, Abdulrahman Dambazau ya ce kafa ’yan sandan jihohi ba zai yi tasiri a Najeriya ba sai...
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kashe Abu-Bilal al-Minuki, wanda ta bayyana a matsayin ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ƙungiyar ISIS, a wani hari da aka...
Jami’an hukumar kwastam biyu sun rasa rayukansu bayan wata fafatawa da mayaƙan da ake zargin Lakurawa ne a jihar Kebbi. Shugaban hukumar kwastam, Bashir Adeniyi ya...
Gwamnatin Tarayya ta shigar da kara kan wasu da ake zargi da kitsa juyin mulki domin hambarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu daga mulki. Ofishin Babban...
Jami’an tsaron Najeriya sun shiga cikin shirin ko-ta-kwana bayan samun bayanan sirri da ke nuna yiwuwar hare-haren ‘yan’adda kan muhimman gine-ginen gwamnati a Abuja da jihar...
Rundunar ‘yan sandan Borno ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan kunar bakin wake ne sun kai hare-haren abubuwan fashewa a wurare uku a...