Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce, jami’anta sun cafke wasu ɓata garin matasa fiye da su 100. A cewar rundunar ta kama su ne a...
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na cewa wasu ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hari Jami’ar birnin tarayyar. Wasu mazauna Jami’ar da suka nemi...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta sanar da buɗe wasu kasuwannin mako-mako a jihar bayan rufe su na fiye da watanni biyu a wani yunƙuri na magance matsalolin...
Rahotonni daga jihar Neja na cewa, ƴan bindigar nan da suka sace mutane 10 tare da kashi wasu da dama a ƙauyen Maza-Kuka da ke jihar...
Wasu gungun ƴan bindiga sun hallaka mutane 18 a kauyen Maza-Kuka da ke yankin ƙaramar hukumar Mashegu. BBC ta ruwaito cewa ƴan bindigar sun far wa...
Kungiyar shugabannin majalisun dokokin jihohin Najeriya, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana ayyukan yan bindiga da yin garkuwa da mutane a matsayin ayyukan...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta ce, ta yi nasarar cafke wani yaro mai shekaru 14 wanda guda ne cikin ƴan bindigar da suka addabi yankin...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce ta cafke wani matashi mai shekaru 25 da ta ke zargi yana kai wa ƴan bindiga dabbobi cikin dazuka....
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta tabbatar da rahoton kai hari kwalejin Saint Albert, da ke yankin ƙaramar hukumar Jama’a Mai magana da yawun rundunar ASP...