Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku a ranar Talata ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce kafa sansanonin soji na dindindin a kan iyakar...
Mambobin kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun yi kira da a kafa wani shiri mai dorewa ga tubabbun ‘yan ta’adda a yankin. Sun yi wannan kiran...
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane biyar a yankin Dallatu da Kasuwar Da’a a Dutsen Abba da ke karamar hukumar Zariya a jihar...
An kashe biyu daga cikin ‘yan bindigar da ke addabar mazauna karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna a wani artabu da jami’an ‘yan sanda. Jami’an tsaro...
A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Pinau da ke karamar hukumar Wase a jihar Filato, wasu mutane 9...
Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara a kan harkokin Tsaro, Babagana Manguno ya bayyana sunayen ƙungiyoyin da su ke ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya da sauran ƙasashen...
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kafa dokar ta baci a duk yankunan da masu aikata...
Masu garkuwa da wani sakatare na dindindin mai ritaya, Hakimin Erubu a jihar Kwara, Dr Zubair Erubu, sun bukaci iyalansa da su biya su Naira miliyan...
Ana kyautata zaton an kashe matafiya da dama kuma an yi garkuwa da wasu da dama bayan da ƴan ta’adda su ka buɗe musu wuta a...
Akalla mutane 15 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Sokoto sun tsere daga hannun wadan da suka yi garkuwa da su din,...