A ranar Juma’ar ne kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi kira da a gaggauta mayar da bangaren wutar lantarki zuwa kamfanoni masu zaman kansu, inda ta...
Ofishin Mai Binciken Kuɗaɗe na Tarayya, ya fitar da sanarwar cewa Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, Hukumomi da Cibiyoyin Gwamnantin Tarayya sun kasa bayyana yadda su ka yi...
An kashe wani sifeto da wasu mutane biyu a wani hari da aka kai a ofishin ‘yan sanda a jihar Kogi, kamar yadda hukumomi suka tabbatar....
Gwamnan jihar Katsina kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa maso Yamma, Aminu Masari ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai su yaki masu aikata...
Akalla mutane tara ne aka kashe a wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai a wasu kananan hukumomi hudu na jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba zabin samar da runduna ta musamman da za ta yaki ‘yan fashin daji. Tambuwal...
Dangane da rashin tsaro a kasa Najeriya, kasar Sin ta yi tayin tura wata babbar tawaga ta kwararru masu binciken laifuka domin ganawa da hukumomin tsaron...
Wani ɗan kasuwa a Jihar Kano, Ismail Sani ya kai kai ƙarar Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayen Kaya ta Kano, CPC, Birgediya-Janar Idris Bello Dambazau...
Majalisar zartaswa ta tarayya, FEC, ta amince da karin kashi 20 cikin 100 na albashi ga ‘yan sanda daga watan Janairun 2022. Ministan harkokin ‘yan sanda,...
Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya gargadi shugabannin siyasa da na addini da ma daukacin ‘yan Najeriya game da siyasantar matsalar rashin tsaro a kasar. Ana...