Rundunar sashen ‘yan sanda na musamman a Najeriya, ta ce sun kama wasu da ke zargin masu satar mutane don neman kudin fansa, da ‘yan fashi,...
A yammacin jiya Talata aka samu wani rahoto akan cewa mutane da dama ciki har da daliban Islamiyya ne suka mutu sakamakon hatsarin kwale-kwale a karamar...
Ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hari gidan gyaran hali da ke Jos, Jihar Filato. Francis Enobore, kakakin gidan gyaran halin ne ya baiyana...
Wasu rahotanni daga jihar Edo a Najeriya na cewa an yi garkuwa da wani DPO a jihar. Kafar PRNigeria a ƙasar ta ruwaito cewa an sace...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce ta tuntuɓi hukumomin gwamnatin tarayya da abin ya shafa domin ganin ta gaggauta maido da ayyukan sadarwar da aka dakatar a...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta gano gawar mutane biyu, mace da namiji a wata mota, ƙirar Siyana a kan titin zuwa Katsina...
Rundunar Tsaro ta ‘Civil Defence’ a Akwa Ibom ta ce ta samu nasarar kama wani mahaifi, Elisha Effiong ɗan shekara 40 yayin da ya ke yunƙurin...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Ebonyi ta tabbatar da cafke Felix Anyaegbunam sakamakon zargin yin lalata da ƙaramar yarinya. Shi dai Anyaegbunam Farfesa ne a fannin...
Yara mata guda 7 ne, ƴan shakara 10 zuwa 12, su ka hallaka a wani haɗari na kwale-kwale da ya kife da su a kan hanyarsu...
Rundunar Ƴan sanda ta Jihar Kano ta cafke wani saurayi mai suna Muhammad, wanda ya ƙware wajen yaudarar ƴan mata ya ce ya na son su,...