Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya ji tausayin al’umma ya kai ziyara jihohin da ake kashe-kashen mutane da ba su ji ba su gani...
Adadin wadanda suka mutu a wasu hare-hare uku da aka kai a kauyukan karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna ya kai 38. Kwamishinan tsaro na cikin...
An kashe mutane da dama tare da jikkata wasu da dama yayin da wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne na Boko Haram suka kai farmaki...
Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi tir da sabbin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai Jihar Kaduna da ya yi sanadiyyar kisan mutum 38 da...
Hukumomin sojan Najeriya da ‘yan sandan Najeriya sun kai wa gwamnatin jihar Kaduna rahoton cewa an kashe mutane sama da 20 a harin da ‘yan bindiga...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ƴan bindiga sun kashe mutane 38 a hare-haren da su ka kai a ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Giwa. Da fari dai,...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama wasu da ta kira gawurtattun masu garkuwa da mutane 11 a Jihar Taraba da ke tsakiyar Najeriya tare...
Hatsarin mota ya yi ajalin aƙalla mutum takwas a Jihar Bauchi ranar Asabar. Kwamandan hukumar kiyaye haɗura a Bauchi, Yusuf Abdullahi, shi ne ya bayyana hakan...
A ranar Asabar din nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga taron hadin gwiwa na Turkiyya da Afirka da ya bayar da goyon baya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya ce Najeriya za ta hada gwiwa da Kasar Turkiyya wajen tunkarar kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta a...