Hukumomin ‘yan sanda a jihar Zamfara sun tabbatar da sakin wasu mutane 97 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kananan hukumomin Shinkafi da...
Wasu ƴan bindiga sun sace wasu ƴan China huɗu tare da kashe masu tsaron su biyu a jihar Neja da ke yankin tsakiyar Najeriya. Sakataren gwamnatin...
Fursunoni hudu sun mutu a gidan yarin Najeriya da ke Unguwar Kosere, a Ile-Ife na jihar Osun a lokacin da suka yi yunkurin fasa gidan yarin....
Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa dokar hana acaba da yawo akan babur a fadin jihar Kaduna tana nan daram. Kuma an tsawaita dokar har sai yadda...
Hukumar Kwastam ta Najeriya, mai kula da Sokoto da Zamfara, ta yi kira ga jama’a da su marawa hukumar baya a kokarinta na yakar ayyukan masu...
Akalla mutane tara ne suka mutu, biyar suka jikkata, yayin da wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da wasu dabbobi a wasu sabbin hare-hare da...
Wasu fusatattun mutane sun kona motoci biyu na hukumar hana fasa kwauri ta kasa reshen jihar Sokoto, domin nuna adawa da kashe mutane hudu a wani...
Akalla mutane bakwai ne rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe a wasu hare-hare daban-daban a wasu kananan hukumomi uku na jihar...
Aƙalla mutum 18 ƴan bindiga suka sace tare da kashe mutum guda a Angwar Zalla Udawa a Ƙaramar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna. Jaridar Daily...
Rahotanni daga jihar Filato a Najeriya na cewa ƴan bindiga sun sace tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Filato a zaɓen 2019, Nkemi Nicholas Nashe. Mista Nshe...