Ya zuwa yanzu dai an gano gawarwaki 143 tare da binne su sakamakon munanan hare-haren da aka kai a ranakun Laraba da Alhamis a wasu kauyukan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe sama da mutane sittin a cikin al’ummar Zamfara biyar a wani sabon hari da suka kai a jihar. Al’ummar su ne...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace mutum biyar a hare-hare daban-daban da suka kai a ƙananan hukumomi biyu na Jihar Kwara. Gidan talabijin...
Haɗarin mota ya yi sanadiyar rasuwar mutum 19, inda 26 kuma su ka ji raunuka a wani haɗarin mota a Bagauda, kusa da Makarantar Horas da...
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, SAN, ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan janye sojojin Najeriya daga cibiyoyin da suka yi na gyaran hali a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta ce an kubutar da wasu ‘yan kasashen waje hudu da ke aiki a madatsar ruwa ta Sino-Hydro da ake zargin...
Hedikwatar tsaro ta yi gargadi kan sanya kakin sojoji da kayan ado don yakin neman zabe na wasu ‘yan siyasa da wasu mutane marasa izini suke...
Gwamnatin jihar Zamfara ta gargadi ‘yan siyasa da kungiyoyi da su gaggauta janye zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bello Matawalle. Mai ba gwamna shawara na...
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta ce an kama wasu masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba 21 da suka hada da wani shugaban...
Wata kotun shari’ar Musulunci a Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu a gidan ajiya da gyaran...