Ranar 20 ga watan Janairu shekarar 2012 dai rana ce da mazauna birnin Kano ba za su manta da ita ba, domin kuwa a yammacin ranar...
Rahotanni sun bayyana cewa wani malamin makarantar boko mai suna (Noble Kind Academy) shine ya sace Hanifa Abubakar wadda ake kyautata zaton dalibar sa ce. Yarinyar...
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar gudanar da bincike kan batan makamai da alburusai 178,459 a rundunar ‘yan sandan Najeriya kamar yadda rahoton babban mai binciken kudi...
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu ya jajanta wa al’ummar karamar hukumar Danko Wasagu da ke jihar kan hare-haren ‘yan bindiga da suka yi sanadin mutuwar...
A cewar Gwamna Bello, a tsakanin ranakun 1 zuwa 17 ga watan Janairun bana, ‘yan bindiga da suka addabi garuruwa sama da 300 na Neja sun...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alkawarin baiwa shugabannin kananan hukumomi 23 kudi naira miliyan 460 domin yaki da masu fasa bututun mai a jihar....
Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a ƙaramar hukumar Birnin Kudu da ke jihar Jigawa ta zartar da hukuncin ɗaurin rai da rai ga wani...
Wata Kotun Majistire mai lamba 29 da ke Jihar Kano ta bayar da umarnin ci gaba da tsare wani magidanci mai suna Musa Yakubu, a gidan...
A yunƙurin ta na daƙile ayyukan ‘yan fashin daji a kudancin Kaduna, rundunar Operation Safe Heaven ta sojojin Najeriya ta yaye matasa 98 da bai wa...
Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano karkashin Kwamishinan Ƴan Sandan CP Sama’ila Shu’aibu Dikko ta yi nasarar kama wasu Mutane hudu da ake zargin su da aikata...