A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da motocin aiki da na’urori da asusun tallafawa ‘yan sandan Najeriya ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kwarin gwiwar cewa al’ummar kasar za su shawo kan matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a sassan kasar...
shedikwatar tsaro (DHQ) ta shawarci ‘yan Najeriya da su guji amfani da sauya kamanni a yanzu ta hanyar amfani da Kakin soji, duk da cewa bai...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su rinƙa yin adalci a duk lokacin da suke sharhi bisa matsalar tsaro inda ya ce su...
Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga al’ummar...
SANARWA Haɗin gwiwarmu da sauran hukumomin tsaro a jihar Zamfara na da kyau kuma suna samun sakamako mai kyau a ci gaba da ayyukan da ake...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na nan daram a jihar....
Al’umma a jihar Sokoto na kokawa akan yadda ƴan bindiga ke ɓad – da – ba – mi ta hanyar yin shigar mata tare da kai...
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, a daren Larabar ta ce dakarunta na musamman sun ceto matafiya 26 da aka yi garkuwa da su a...
Hukumar EFCC ta kama wani sojan bogi mai muƙamin Manjo Janar inda aka kama shi bisa zargin zamba ta naira miliyan 270. Hukumar ta EFCC ta...