Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, Ahmed Abubakar Audi ya bayar da umarnin mayar da jami’an da aka baiwa wani mai dan majalisar wakilai...
Majalisar wakilai ta umarci hukumar kwastam ta Najeriya da ta biya zunzurutun kudi har naira miliyan 360 ga iyalan mutanen da jami’anta suka kashe a jihohin...
Mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutum daya a yankin Akungba-Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta Kudu maso Yamma a jihar Ondo. Hadarin wanda...
An harbe jami’an ‘yan sanda har lahira a harabar wata kwaleji da ke jihar Virginia ta Amurka a ranar Talata, yayin da wani dalibi ya mutu,...
Wasu mutane 10 da aka yi garkuwa da su a wata gona da ke Ayede- Ogbese, a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo, sun...
Kotun majistare da ke sauraren karar kisan da aka yi wa yarinyar nan ‘yar shekara biyar a Kano, Hanifa Abubakar, ta bayar da umarnin ci gaba...
Hukumar Ma’aikatar aikin Ɗan Sanda, PSC ta ce sama da kashi 90 cikin 100 na masu neman aikin ɗan sanda basu da ƙoƙari a makaranta. Shugaban...
Masu iya magana na cewa abinda ya koro ɓera ya faɗa wuta to ya fi wutar zafi. Wannan karin maganar ta yi daidai da lamarin da...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da gidan rediyon Vision FM mai cibiya a Abuja, daga gabatar da fitaccen shirin nan nasa mai suna ”Idon Mikiya.‘‘ A wata...
Ƴan bindiga a jihar Katsina sun sake sace akalla mutane 50 a kauyen Ruwan Godiya dake karamar hukumar Faskari bayan wani ƙazamin harin da suka kai...