A ranar Alhamis 24 ga watan Fabrairu ne Wazirin Masarautar Katsina Alhaji Sani Abubakar Lugga ya yi murabus daga muƙaminsa na Wazirin Katsina. Sarkin Yaƙin Masarautar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara a yau Alhamis ta rage shekarun da a ka yanke wa tsohon ɗan majalisar wakilai, Farouk Lawan a gidan yari zuwa shekaru biyar....
Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sami nasarar cafke wani matashi mai suna Lawan Khalid, bisa zargin satar wayoyin hannu...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta shigar gabanta, kan cewa ta haramta wasu...
Ƴan Sanda a Jihar Kaduna sun daƙile wani harin ƴan fashin daji a ƙauyen Kurmin Kare da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ranar Lahadi. Kakakin Rundunar Ƴan...
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya bayyana cewa ƴan bindigar da su ka sace ɗaliban makarantar sakandiren Tarayya ta Yawuri a jihar Kebbi,...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Zamfara ta ceto mutum 24 waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su. A wata sanarwa da mai magana da...
Wasu rahotanni daga karamar hukumar Gwer ta Yamma da ke jihar Benue sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga daɗi sun kashe mutum biyar a wani sabon...
Wasu rahotanni daga ƙasar Afghanistan sun bayyana cewa an jefe wani mutum da wata mata bayan da a ka kama su da laifin aikata yi zina...
Hukumar Hisbah a Kano ta kama mutum 78 maza da mata bisa zargin za su yi auren jinsi. An kama su ne a Unguwar Nasarawa GRA...