Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai. Gwamna Uba...
Wasu da ake zargin matsafa ne sun datse mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja....
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani likitan bogi da ya buɗe asibiti yana yi wa jama’a tiyatar ƙaba (hernia) da tsakuwar ciki (appendix) a Jihar...
Dakarun sojin Jamhuriyar Nijar sun kama wani jagoran ’yan bindigar Najeriya, Kachallah Mai Daji a kusa da iyakar garin Illela da ke kasar. Wani Masani...
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane. Da dama daga...
Al’ummar Ambe da ke Arak a karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna a daren ranar Lahadi sun fuskanci harin ‘yan bindiga da ya yi sanadin mutuwar...
Gwamnatin Tarayya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin soja a ƙasar nan. Wata sanarwa da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta ce ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da aikata ayyukan asiri da kuma fashi da makami. An...
Wasu. ‘Yan bindiga sun kashe mutane 25 a wani farmaki da suka kai wasu ƙauyuka 4 a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin ƙasar nan,...