Shelkwatar Tsaro ta Kasa ta sanar da suna da hotunan wasu mutane 97 da take nema ruwa-a-jallo kan zarginsu da ta’addanci da tsattsauran ra’ayi da kuma...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Tukur Mamu, mawallafin Jaridar Desert Herald da ke Kaduna, da wasu mutane 14 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci a kasar nan....
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari garin Ɓaure da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa maharan...
Dakarun rundunar sojojin kasar nan shiyya ta daya da ke jihar Kaduna sun yi nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da wasu ‘yan bindiga da masu...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya ce a kullum sai ya yi magana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sau biyu kan matsalar tsaron jihar....
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce jami’anta sun kama wani Dan kungiyar asiri da ake zargin yana da hannu wajen kashe-kashe da fashi da makami...
Akalla mutane 87 aka yi garkuwa da su a wasu kauyuka guda biyu lokacin da ‘yan bindiga suka kai wani hari Kaduna. Kauyukan su ne Gangere...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce duk wadanda suka kashe dakarun sojoji 16 a yankin Okuoma da ke Karamar Hukumar Ughelli a Jihar Delta, za...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 14 a kauyen Dogon Noma-Ungwan Gamo da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Lamarin ya zo ne...
Iyayen ‘yan matan da aka sace a Jami’ar Tarayya ta Gusau a Jihar Zamfara, sun ce ba su da labarin sakin ’ya’yansu a hukumance. Wasu Kafafen...