Wani dan jarida wakilin gidan Talabijin na Abubakar Rimi, ARTV a gidan gwamnatin jihar Kano, Naziru Idris Ya’u, harsashi ya same shi a gidan gwamnatin...
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa an sace dagattai biyu da ke kan hanyarsu daga Kakangi zuwa Birnin-Gwari. ’Yan bindigar sun kuma kai hari a...
Wasu da ake zargin tubabbun ’yan Boko Haram sun kai hari ofishin ’yan sanda a Maiduguri a kokarinsu na ƙwato ’yan uwansu da aka kama...
Daya daga cikin ’yan bindigar da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya shiga hannu bayan shekaru biyu...
Binciken Rundunar Sojin Kasar nan kan harin “kuskure” da jirgin sojin sama ya kashe Kusan mutane 100 a kauyen Tudun Biri da ke Jihar Kaduna, ya...
Wani wanda ake zargin barawon mutane ne ya sace wata yarinya ’yar shekara 10 ya boye ta a cikin firinji a shagonsa a Jihar Kaduna. Rundunar...
An kama wata jami’ar ’yar sanda mai mukamin Mataimakiyar Sufeta da wata mai taimaka mata bisa zargin sato kananan yara biyar daga Jihar Sakkwato zuwa Abuja....
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya koka da cewa sai al’ummar mahaifarsa sun nemi izinin ’yan bindiga sannan suke iya noma gonakinsu. Da yake...
Rundunar sojojin saman Kasar nan ta ce jiragen yaƙinta sun yi luguden wuta kan maɓoyar ƴan ta’adda a yankin Shiroro na Jihar Neja da ke tsakiyar...
’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojojin dake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina. Wasu...