Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kutsa kai cikin sakatariyar Gwamnatin Jihar Oyo, inda suka yi yunkurin ƙwace iko da ofishin gwamna da kuma majalisar...
Rahotanni daga Babban Birnin Jihar Borno, Maiduguri sun bayyana cewar wani Sufeton dan sanda ya hallaka kansa har lahira. Marigayin na aiki ne da ofishin ’yan...
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo, ya sanar da kama wadanda ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a garin Bagana na karamar hukumar...
Jami’an tsaro na Rundunar Amotekun a Jihar Ogun sun kama wani da ake zargin ya shahara wajen yi wa jama’a fashi da abin kunna sigari mai...
Yau Laraba 3 ga watan Aprilu ake cika watanni 4 cuf da faruwar kuskuren harin da Sojoji suka kai garin Tudun Biri na karamar hukumar Igabi...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta ce ta kama mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe wani mutum mai suna Ashiru Nagoma tare da yin garkuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi Mai suna Isyaku Babale mai shekaru 30 a unguwar Anguwan Dawaki da ke cikin birnin Bauchi bisa...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da bai wa sojoji 17 da aka yi wa kisan gilla a yankin Neja Delta lambar girmamawa ta kasa da...
Yan bindiga sun saki ɗaliban makarantar Kuriga 287 da suka sace a Jihar Kaduna. Ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci ne bayan shafe kimanin kwanaki 16 a...