Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, a ranar Asabar, ta fara aikin ceto bayan sace shugaban jam’iyyar PDP a jihar, Tony Aziegbemi. A ranar Juma’a ne wasu...
Shelkwatar Tsaro ta Kasa ta ce ta ƙaddamar da gagarumin bincike bayan wasu matasa sun kashe sojojinta aƙalla goma sha shida a Jihar Delta da ke...
Fitaccen malamin addinin Isulunci a Kasar nan Sheikh Ahmad Gumi ya gamu da kakkausar suka daga daidaikun al’ummar kasar musamman a mabanbantan dandalin sada zumunta ciki...
Ƴan bindigar da suka yi garkuwa da ɗalibai 287 a wata makaranta a da ke jihar Kaduna makon da ya gabata, sun bukaci a ba su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci jami’an tsaro da kada su kuskura su biya kuɗin fansa don a saki kusan ɗalibai 300 da malaminsu da...
‘Yan bindigar da suka sace almajiran tsangaya 15 a Jihar Sokoto sun bukaci a biya su kuɗin fansa har naira miliyan 20 kafin su sako Daliban....
Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya. Ƴanbindigar sun kai harin ne a garin Buda...
Gwamnatin tarayya ta bayyana wasu jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa...
Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) da ke aiki da rundunar soji ta musamman wadda ke aikin wanzar da zaman lafiya a Filato da wasu sassan jihohin...
Rahotann sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika. EFCC ta kama Sanata...