Jami’an runduna ta musamman ta soji a jihar Filato ta ce jami’anta sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane guda 89 a Filato da...
Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Asabar sun kai hari gidan Tijjani Malumfashi da ke karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina inda suka yi yunkurin yin...
Rundunar sojojin Najeriya runduna ta 9, dake Ikeja Cantonment, a jihar Legas, ta kama wasu mutane biyar da ake zargin sojojin Najeriya ne na bogi. Wadanda...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara a ranar Asabar din nan ya bayar da umarnin hana ayyukan hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba, ya kuma umarci...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani adadi mai yawa na daliban Jami’ar Tarayya Gusau da ke Jihar Zamfara da sanyin safiyar Juma’ar nan. Wani...
Darakta Janar na Hukumar Kula da Masu yi wa Kasa hidima ta Kasa, Burgediya Janar Yush’au Ahmed, a ranar Alhamis, ya ce hukumar gudanarwar shirin na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da laifin aika fashi da makami a Yola babban birnin jihar. “ A...
Gwamnonin Arewa-maso-Gabas sun koka da yadda matsalar ta’addanci ta ke ci gaba da ta’azzara a yankin a daidai lokacin da ta zargi sarakunan gargajiya da kananan...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Ofusreshin Hadarin Daji a arewa maso yamma da ke karkashin jagorancin babban kwamandan runduna ta 8 ta sojojin Najeriya sun ceto...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta sha alwashin bin diddigi tare da gurfanar da wasu ‘yan bindiga da suka yi wa daya daga cikin jami’an ‘yan...