Kamfanin jiragen sama na Air Peace, ya ce, zai kwaso ƴan Najeriya da suka maƙale a ƙasar Sudan a kyauta domin ceto su daga halin da...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Daniel Ogoshi, direban mataimakin gwamnan Nasarawa Dr Emmanuel Akabe. Jaridar The Nation ta rawaito cewa an dauke Ogoshi ne...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta cafke wasu kayayyaki da aka shiga da su Najeriya daga waje a filin...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tura jami’ai 100 Kano da sauran wasu jihohi don sanya ido a zaɓen da za ƙarasa...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Rahotanni sun ce ‘yan ta’adda sun yi garkuwa da mutane 60 a jihohin Zamfara da Katsina. Wadanda aka sacen wadanda aka ce yawancinsu yara ne...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun sace tare da yin garkuwa da dalibai goma na makarantar Sakandaren gwamnati ta jeka ka dawo a...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan hakimin kauyen Nasarawa da ke karamar...
Jami’an tsaro sun kama wasu mutane 3 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane biyu a Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 nan take a yankin Sabon Garin Nassarawa da Tirkaniya a ƙaramar hukumar Chikun....