Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta yi holin wasu matasa su 61 da ta cafke bisa zargin su da ayyukan ta’addanci ta hanyar ƙwacen wayoyin mutane...
Dakarun rundunar Operation Forest Sanity da ke yaƙi da ƴan bindiga a jihar Kaduna, yi nasarar fatattakar wasu ƴan ta’adda hudu tare da ƙwato makamai da...
Wani matashi ya tafka wata gagarumar aika-aika inda ya shiga har cikin masallatai yayi zamba cikin aminci. Matashin mai suna Abba Haruna ya shiga hannun ƴan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Kehinde Fatinoye, ma’aikacin babban bankin Kasa CBN. An kashe Fatinoye ne tare da matarsa, wanda har zuwa lokacin da lamarin...
Wani matashi mai suna Salisu Hussaini bai da tunanin cewa kasancewarsa mai son zaman lafiya da raba fada tsakanin wasu makwabtansa biyu a Kano zai canza...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta kama masu laifi 3,245 daga watan Janairu zuwa Disambar 2022. Hakan na kunshe ne cikin...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun ceto wani da ake zargi da damfara a yanar gizo mai suna Haruna Usman, wanda abokan aikinsa suka yi...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC), reshen jihar Oyo, ta ce an kama motoci 630 da rundunar ta kama a jihar Oyo bisa zargin aikata...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta kama wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda, ASP, dake aiki a sashin Ajah bisa zargin kashe wata lauya a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane 14 a gaban kuliya bisa samun su da laifin tayar da rikici a yayin gangamin siyasa...