Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya bayyana cewa aƙalla mutum 46 ne suka faɗa tarkon masu garkuwa da mutane a garin Agunu Dutse da...
Wata kotu a yankin Gwagwalada da ke birnin tarayya Abuja, a yau Alhamis, ta yankewa wani ɗalibi mai suna Hilary Yunana, ɗan shekara 19 hukuncin wata...
Gwamnatin Jihar Borno ta tabbatar da cewa ƴan ƙungiyar ISWAP sun sace wani maaikacin lafiya da ke aiki a babban asibitin Gubio. A daren Larabar, da...
Kotun Kasuwanci ta Ƙasa, NIC, ta umarci kamfanin fulawa na da ya biya ma’aikatansa 11 da ya kora kuɗaɗen sallamar su. Da ya ke yanke hukuncin,...
Wasu rahotanni daga jihar Neja da ke fama da matsalar tsaro sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun yi wa ofishin ƴan sanda a Nasko ƙofar...
A jiya Asabar ne dai al’ummar ƙauyen Vom da ke lardin Vwang a Ƙaramar Hukumar Jos ta Kudu su ka hana sojojin rundunar ‘Operation Safe Haven’...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi Turawan Mulkin Mallaka da cewa su ne ummul-aba’isun matsalolin da Najeriya take fama da su a yanzu. Gwamnan,...
Tsohon Ministan Ayyuka, Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kama shi da sauran ƴan siyasa da su ka rike...
Kotun Majistare mai lamba 47 a Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Umar Ahmed hukuncin ɗaurin watanni 6, ko sharar titi ta tsawon...
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya ta kwastam ta ce ta kama buhunhunan naman jaki 1,390 da ake shirin yin safararsu a Jihar Kebbi da ke...