Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu shirin yin magudin zabe a 2023 da su guji yin hakan yana mai shan alwashin hana su sakat. Ya...
Jami’an ƴan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Rimin Gado....
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta wallafa wani sako a shafinta na Facebook inda a ciki ta yi wa al’ummar jihar Zamfara ta arewa maso...
Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, a yau Litinin ta buɗe kan iyakar Kamba da ta haɗa kasar da jamhuriyar Nijar a kan hanyar Kebbi a hukumance....
Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra. An kai wa Fulanin...
A jiya Alhamis ne Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC ta yi barazanar kama Manajan-Darakta na Hukumar Kare Hakkin...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, a jiya Juma’a, ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga gwamnatin jihar Kaduna domin rabawa wadanda harin bam din da jirgin...
Masu sana’ar sayar da rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar Dala na yanka...
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata huɗu a Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya. Wani mazaunin yankin...
Ƴan bindiga sun kashe mutum aƙalla 26 cikin wasu hare-hare da suka kai a ƙauyuka huɗu na Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya ranar Lahadi. Maharan...