Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayar da umarnin dakatar da Ohi na Eganyi kuma shugaban majalisar gargajiya ta Ajaokuta, HRH Alhaji Musa Isah Achuja da...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan ta’adda ne sun kashe Udeng Ibrahim Yamusa, basaraken masarautar Yukuben da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba. Gidan...
Wasu ‘yan bindiga a ranar Alhamis da yamma sun yi artabu da sojoji a wani shingen bincike da ke Zuma Rock Madalla, kan hanyar Kaduna zuwa...
Jami’an rundunar sojin kasar nan sun baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari tabbacin daukar wani sabon salo na tunkarar ‘yan ta’adda da ‘yan fashi da suka addabi...
Sa’o’i ashirin da hudu bayan Sanatoci daga jam’iyyun adawa sun bayar da wa’adin makonni shida ga Shugaban kasa kan ya magance matsalolin tsaro da ke addabar...
Hukumar ‘yan sanda a jihar Abia ta bayyana cewa, an kashe jami’in kudi na banki da dan fashi da makami a ranar Talatar nan a wani...
Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa, a ranar Talatar nan ne wasu masu tara karafa 13 suka mutu a jihar Borno bayan wani bam da suka hako...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kai wa Sojojin runduna ta 7 Guards Brigade da ke tsaron fadar shugaban kasa da...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe makarantun Sakandaren tarayya watau FGC da ke Abuja. Daraktan yaɗa labarai na ma’aikatar Mista Ben Goong, ne ya tabbatar wa...
‘Yan ta’adda sun sako mutane 3 cikin 62 da suka yi garkuwa da su na fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga...