Hukumar Shige da Fice ta Damƙe masu Safarar Makamai 3 a Cross River Kwanturolan da ke kula da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya da...
Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo ya ce a aljanna ne kawai ba za a samu tabarbarewar tsaro ba. Keyamo ya bayyana hakan ne a lokacin da...
Buhari Ya Bayyana Jajircewar Gwamnatinsa Wajen Samar Da Zaman Lafiya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’umma da malaman addini da su yi Allah-wadai da kuma...
Akalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani kamfani mai suna Royal West Africa Ceramics da ke Ajaokuta...
2023: Dole ne a daina kashe Ƴan Arewa a Kudu maso Gabas – Dattawan Arewa Mai Magana da Yawun Ƙungiyar Dattawan Arewa NEF, Hakeem Baba-Ahmed, ya...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu kananan yara guda uku a karamar hukumar Ajaokuta da ke jihar Kogi. Suna neman kudin fansa Naira miliyan100....
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a makarantar kididdiga ta gwamnatin tarayya da ke Manchok a karamar hukumar Kaura a jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa...
Wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a ranar 28 ga watan Maris a cikin wani jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun samu nasarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kara karfafa dokar hana zirga-zirgar babura a duk sassan jihar. Hakan na zuwa ne bayan watanni hudu da gwamnatin jihar...
Wasu da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun yi wa mutum takwas ‘yan uwa kwanton bauna tare da kashe wasu mutane biyu a Danda Chugwi...