Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami da miyagun kwayoyi da kuma...
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, ya ce umarnin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa hafsoshin sojan kasar domin farauta, bibiya, da kuma magance ‘yan ta’adda...
Babban sifeton janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Baba a ranar Lahadin nan ya bayyana harin da ake kai wa jami’an ‘yan sanda a matsayin wanda...
Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sake cafke babbar motar ɗaukar kaya wadda ke maƙare da Barasa. Hukumar ta bayyana hakan...
Wasu ‘yan bindiga a jihar Zamfara sun yanke hannun wani mazaunin gari mai suna Samaila Muhammad. An kai wa mutumin harin ne bayan kutsawa cikin gidansa...
Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu sojoji biyu bisa kisan wani malamin addinin Islama, Sheikh Goni Aisami a Gashua, da ke jihar Yobe. Sojojin da aka...
Rahotanni na bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Larabar nan inda suka yi garkuwa da wasu matafiya da...
Babban Sifeton ‘yan sandan Kasar nan, Alkali Baba Usman, da hukumar ‘yan sanda sun sake samun sabani game da daukar aikin ‘yan sanda. Hukumar ‘Yan sandan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane 20 da ake zargi da yin garkuwa da su da kuma mallakar muggan makamai a jihohin...
Wasu ‘yan ta’adda da suka kai hari kan wani jirgin kasa AK9 a jihar Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sake wasu mutane...